Shugaban Masar, Abdel Fattah al-Sisi ya ce gwamnatinsa, na nan akan bakarta game da shirin sake gina zirin Gaza da yaƙi ya ɗaiɗaita, tare da tabbatar da cewa Falasɗinawa za su ci gaba da zama ...