Matakin da jagoran jam'iyyar APC a Najeriya kuma tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya ɗauka na bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya a zaɓen 2023 wata alama ce da ...
Dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar APC a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin janye tallafin man fetur da zarar ya zama shugaban kasar. Tinubu ya bayyana haka ne ranar Alhamis da ...