Abin da ya dauki hankali a wannan dambarwa shi ne a karon farko, shi da kansa Sanata Godswill Akpabio ya jagoranci zaman ...
Shirin shi ne kashi na biyu a wannan makon inda ya duba yadda ake samun sabanin da ke kai ga cin zarafi a zamantakewar aure.
Wani rahoton cibiyar nazari da bincike ta Institute for Economics and Peace ya ayyana kasashen Mali, Nijar da Burkina Faso a ...
Sojojin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun musanta a ranar Lahadi cewa an kama wasu mayaka 20 da ke da alaka da kisan ...
Halin da manoman shinkafa a Zabarmari na jihar Borno ke ciki bayan 'yan Boko Haram sun kashe kinamin hamsin; Kasuwar Birnin ...
Shirin fim mai taken “No Other Land,” labarin ‘yan gwagwarmayar Falasdinawa da ke fafutukar kare al’ummomin su daga yunkurin ...
A shirin Nakasa na wannan makon za mu fara da bankwana ne da Fatima Mali mai aikin waye kai da ba da horon sana’oin hannu a ...
The code has been copied to your clipboard.
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
The code has been copied to your clipboard.
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan tasirin hukumar kula da harkokin kiwo da dangoginsa, da shugaban ...
A ranar Asabar ne kashin farko na yarjejeniyar tsagaita wutar ya kare, inda kungiyar mayakan Hamasa da Isra’ila da Amurka ...
当前正在显示可能无法访问的结果。
隐藏无法访问的结果