Tun bayan da shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya faɗi cewa "zamanin tallafi ya wuce" a jawabinsa na kama aiki a ranar 29 ga watan Mayun 2023, ƴan Najeriya suka tsinci kansu a wani sabon ...