Tun bayan da shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya faɗi cewa "zamanin tallafi ya wuce" a jawabinsa na kama aiki a ranar 29 ga watan Mayun 2023, ƴan Najeriya suka tsinci kansu a wani sabon ...
Haka lamarin yake ga nasarar da sabon shugaban Najeriya mai jiran gado Bola Ahmed Tinubu ya samu, kuma zai fuskanta. Da yawa na yi wa nasararsa kallon mai tattare da ƙalubale waɗanda ba za su ...
A yanayin rashin tsaro da talauci, Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya gabatar da kasafin kudi mafi yawa a tarihin kasar ... dai kuma a fadar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya tana shirin ...